Tag Archives: Premier League

Bikin Kammala Gasar Ajin Firimiyar Ingila Ayau

25023760 0 image a 57 1582296167084

Za’a iya cewa ta faru ta ƙare anyiwa mai zane ɗaya sata agasar ajin Firimiyar Ingila wato kakar wasa ta 2019 zuwa 2020 da ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa guda 20 suke fafatawa a tsakaninsu. Domin kuwa awannan yammaci na Lahadi 26 ga watan Yuli za ayi bikin kammala gasar inda tuni …

Read More »