Wata kotu ta tura sakataren gidan rawar solo dake Kwanar gafan zuwa gidan gyaran hali na watanni 6 babu zabin tara, saidai sakataren yan solon yace abokin shi ne ya dora shi a keken bera;
…ku kasance da shirin Idon mikiya na yau domin jin cikakken labarin