‘Yan Adaidaita Sahu sunyi fito na fito da ‘Yan Karota

'Yan Adaidaita Sahu sunyi fito na fito da 'Yan Karota
‘Yan Adaidaita Sahu sunyi fito na fito da ‘Yan Karota

A safiyar wannan rana ne dai ‘yan adaidaita sahu suka yi zanga-zangar keke da keke fito na fito da yan Karota, inda suke cewa tura takai bango dole ne bakin Ba`auzini yayi tawaye.

To amma dai shugaban hukumar ta Karota yace muje zuwa inda ba kasa nan ake gaddamar kokawa.

Mai sauraro ka bi mu a cikin shirin idon kiya domin jin cikakken labarin…

Check Also

Gwamantin Tarayya ta ce ba za ta tattauna da ’yan bindiga da ke addabar sassan kasar nan. Yayin jawabi ga Taron Tattaunawa kan Taron Kasa a Fadar Shugaban Kasa, Mashawarcin Shugaban Kasa kan Tsaro, Janar Babagana Monguno (mai ritayi) ya yi fatali ta batun sulhu da ’yan bindiga. Fitaccen malamin Islama, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, wanda kuma tsohon hafsan soja ne na daga cikin masu ba da shawarar tattaunawar sulhu da ’yan bindigar domin a samu zama lafiya. Amma da yake bayani a Fadar Shugaban Kasa a jiya Laraba, Monguno ya ce yin sulhu zai sa ’yan bindigar su yi zaton cewa gwamanti ta gaza. Ya ce, “Gwamnati na kokarin shawo kan matsalar tsaro, kuma sun sha bayyana cewa akwai matakai biyu na magance ta –lallami, tattaunawa, da sauransu. Duk da cewa gwamnati ba ta adawa da tattaunawa da su, amma tsakanin da Allah dole gwamnati ta yi amfani da karfi a kan wadannan mutane saboda ba su da amana, tunda za’a yi magana da su amma su je su wani na daban kuma su ci gaba da cutar da al’umma

Gwamnatin Tarayya tace babu shulhu tsakanin ta da ’yan bindiga da ke addabar sassan kasar nan

Gwamantin Tarayya ta ce ba za ta tattauna da ’yan bindiga da ke addabar sassan …

error: Alert: Is not allowed !!!