A Kauracewa Kallo Fina-Finan Adam A. Zango

IMG 20190409 084734

Gobara ce da aka ce ta tashi a masana’antar shirya fina_finan Hausa wato Kannywood tsakanin wasu jarumai biyu da ludayinsu ke kan dawo wato Ali Nuhu da Adam A. Zango bayan cacar baka da sukeyi a shafukansu na sada zumunta. A makon da ya gabatane dai Adam A. Zango ya …

Read More »

ANGO YA RASA RANSA SAKAMAKON AMAN DAN KUNNE DA HAKORA

space copy

Al`amarin dai ya faru ne a kauyen Urami dake karamar Hukumar Bakori ta Jihar katsina, Bayanda marigayi Ango Aminu aka daura Auransa da sahibarsa watanni tara da suka gabata. Tun da farko dai sai da wata yar`uwar babar sa ta nuna tirjyarta akan wannan aure inda tace nata dan daban …

Read More »