Shekara kwana, idon mikiya

A dai dai lokacin da muke gab da bankwana da shekarar 2019 al`amura da dama sun faru, wanda kuma kai tsaye muka kawo muku ta cikin shirin IDON MIKIYA da yake zuwar muku kullum da karfe 10:00 na dare sannan a maimaita da karfe 08:30 na safiya kowacce rana, ba …

Read More »

Some Major Newspapers Headlines For Wednesday December 25, 2019

IMG 20191225 101852 775

NEW NIGERIAN Buhari Administration Failing In Managing Nation’s Diversity -Kukah MURIC Slams CAN, US, Over Position On Religious Freedom In Nigeria Human Rights: My Conscience Is Clear, Says Buhari Christmas: Pray For Divine Guidance For Nigeria Leaders – APC Bichi Lawmaker Distributes Relief Materials To Constituents Christmas: ABG Felicitates With …

Read More »

IMG 20191225 101852 775

NEW NIGERIAN Buhari Administration Failing In Managing Nation’s Diversity -Kukah MURIC Slams CAN, US, Over Position On Religious Freedom In Nigeria Human Rights: My Conscience Is Clear, Says Buhari Christmas: Pray For Divine Guidance For Nigeria Leaders – APC Bichi Lawmaker Distributes Relief Materials To Constituents Christmas: ABG Felicitates With …

Read More »

Labaran Safiyar Lahadi

IMG 20191222 101028 145

Yau 22/12/2019CE – daidai da 23/04/1441AH. Gwamna Ganduje na jihar Kano ya yi wa manyan sakatarorin gwamnatinsa canjin wuraren aiki. Wani Sifetan ‘yan sanda, John Markus, ya kashe wani abokin aikinsa sannan daga baya ya kashe kansa a Abuja. Gwamna Zulum na jihar Borno ya bayar da umurnin soma aikin …

Read More »

Wasannin Mako Na 8 Na Gasar Ajin NPFL

IMG 20191125 210129 744

Ayau Lahadi za a fafata wasannin mako na 8 na gasar ajin Premier ta kasar nan. Saidai wasan da kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zata fafata da Nasarawa United agarin lafiya an dage wasan sakamakon gwamnatin jahar Nasarawa zatayi taro a filin. Ga jerin wasannin daza a buga a …

Read More »

Takaitattun Labaran Safiyar Alhamis

Buhari bud 1

Yau 12 ga watan Disamba, 2019 wanda yayi daidai da 15 ga watan Rabiu Thani Hijira ta 1441. Ga Cikakkun Labaran: Sanatoci sun bukaci adinga biyan masu zaman kashe wando albashi tunda gwamnati ta gaza samar da ayyukan yi. Gwamnatin jihar Kano za ta kafa dokar hana aurar da ‘yan …

Read More »

NPFL Week Seven Matches: Sunday 8th December, 2019

IMG 20191207 205251 512

By Suraj Na’iya Kududdufawa. In the ongoing Nigeria Professional Football league 2019/2020 season, Aiteo Cup Champions, Kano Pillars would entertain Delta Force on Sunday 8th December 2019 at the Sani Abacha Stadium, Kofar Mata in the Pyramid city of Kano. Bellow are the complete match day 7 fixtures: Kano Pillars …

Read More »

Kano Pillars Sun Lallasa Akwa Starlet Har Gida

IMG 20191108 084658 920 1

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars sun lallasa Akwa Starlet har gida a kwantan wasansu na mako na biyu na gasar ajin Premier ta kasar nan. Yau shine karon farko da Kano Pillars tasami nasara tunda aka fara gasar ta bana biyo bayan rashin nasarori da …

Read More »

Shugaba Buhari na son nada saban shugaban Hukumar Alhazai ta kasa.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunan sabon shugaban hukumar alhazai ta kasa da mambobinta ga majalisar dattijai domin tantancewa. Majalisar dattawan da kanta ta wallafa a shafinta na Twitter cewa ta karba gami da bitar wata wasika da Shugaban ya aiko zauren dangane da nada sabon Shugaban Hukumar. Sai …

Read More »

Takaitattun Labaran Yammacin Litinin

IMG 20191128 192423 763

Yau 02/12/2019CE Wanda yayi daidai da 05/04/1441AH. Shugaba Buhari ya aikewa majalisa da bukatar gabatar da takardun biyan haraji kafin bude asusun ajiya a banki. Babbar kotun tarayya ta yi watsi da karar da hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda ta shigar a kan kalubalantar sifeta janar, na diban ma’aikata …

Read More »