Mai Horas da Rarara Yace Sunshirya Tsaf Awasansu da Sokoto

IMG 20191130 124615 476

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa. Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Rarara wato Bashir Adede dake buga wasanta a filin wasa na Rara dake garin Kahutun jahar Katsina ya bayyana cewa sun shirya tsaf domin buga wasan mako na biyu na gasar ajin kwararru ta kasar nan. Mai horas war …

Read More »

Ko Sallamar Unai Emery Zaikawo Nafita Ga Arsenal?

IMG 20191129 141015 840

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa Tub bayan zuwan tsohin mai horas da kungiyoyin kwallon kafan Lorca Deportiva da Almeria da Valencia da Spartak Mascow da Sevilla harma da Paris Saint Germain wato Unai Emery Etxegoien ya karbi ragamar horas da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal abubuwa suka fara dadi a kungiyar …

Read More »

Speech By President Muhammadu At The E-Nigeria 2019 Conference

IMG 20191128 192423 763

By Suraj Na’iya Kududdufawa. President Muhammadu Buhari attends 2019 E-Nigeria International Conference, award and exhibition in Abuja on 28th November 2019. All what president Buhari said are as follows: 1. I am delighted to participate in this Opening Ceremony of the 2019 e-Nigeria Conference, Exhibition and Awards. 2. Globally, the …

Read More »

Yasaki Matarsa Akan Ta Kushe Buhari

IMG 20191127 192014 010

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa. Wani mutum mai suna Jumare Bulama ya rabu da matarsa akan ta kushe shugaban kasa Muhammadu Buhari. Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Dabai ta jahar Katsina dake Arewa maso Yammacin Najeriya. Dattijon daman tuni yake ikirarin cewa shifa zai iya rabuwa da kowa akan …

Read More »

Followin LMC Free Pele, Now Plash Back On Similar Situations

IMG 20191126 144404 098

By Suraj Na’iya Kududdufawa. After LMC allowed Captain of Kano Pillars Rabiu Ali popularly known as Pele on his 12 match ban has come under review considering the community service he rendered as directed by League Management Company. Instead Kano Pillars play 12 matches without Pele now LMC reduced it …

Read More »

Nigerian Professional Football League Top Scores After Week 5

IMG 20191125 210129 744

By Suraj Na’iya Kududdufawa. Weekend all the club that are participating in the ongoing Nigerian Professional Football encountered with their rivals week five matches. Below are players that netted three times: Austin Oladapo Enyimba of Aba. Sikiru Alimi Lobi Stars of Makurdi. Jackson Daniel Wikki Tourist of Bauchi. Tasi’u Lawal …

Read More »

Shafin Google zai dakatar da tallace-tallacen Siyasa

aminci google zata takaita

Kamfanin Google ya sanar da kudirinsa na dakatar da duk wasu tallace-tallace da suka shafi yakin neman zaben siyasa. Sabon tsarin zai hana masu talla yin amfani da siyasa da bayanan masu zabe wajen aike sakonsu ga wasu mutane da aka kebe. A gaba kuma, masu zaben za su kasance …

Read More »

Kano Pillara Bazasu Buga Wasansuba Akarahen Mako

IMG 20191108 084658 920 1

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars bazasu fafata wasansu na mako na biyu ba na gasar ajin Premier ta kasar nan. Kano Pillars din dai zatai tattaki zuwa jahar Akwa Ibom ne domin buga wasa da kungiyar kwallon kafa ta Akwa Starlets. Hukumar shirya gasar ta a jin Premier ta …

Read More »

Allah Ya yi wa Mai-dakin Sir Abubakar Tafawa Balewa rasuwa

Allah Ya yi wa Mai dakin Sir Abubakar Tafawa Balewa rasuwa

Allah ya yi wa mai-dakin Firaministan Najeriya Sir Abubakar Tafawa Balewa rasuwa, matarsa da ta rage a duniya cikin matansa hudu. Hajiya Jummai ta rasu ne a ranar Lahadi da yamma a birnin Lagos kudancin Najeriya, kamar yadda daya daga cikin ‘ya’yan Marigayi Firaminista Tafawa Balewa ya tabbatar wa BBC. …

Read More »