Shugaban Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyin ta Kasa (NDLEA) Buba Marwa ya ce yanzu masu garkuwa da mutane sun fara tambayar miyagun kwayoyi a madadin kudin fansar wadanda suka sace. Ya bayyana hakan ne a Abuja yayin kaddamar da wani Kwamiti na Musamman na hukumar wanda ya kunshi …
Read More »Kalaman minstan sadarwa Pantami ya sha banban da na Ofishin Mai baiwa Shugaban Kasa shawara kan Tsaron Kasa.
Kalaman minstan sadarwa Pantami ya sha banban da na Ofishin Mai baiwa Shugaban Kasa shawara kan Tsaron Kasa. Darakta Bala Fakandu na ofishin da Pantami sun bayyana ra’ayoyin nasu ne a Abuja a zaman sauraron hujjoji a kan matsayar fasahar 5G wanda kwamitin Majalisar Dattawa mai jibintar lamarin Sadarwa da …
Read More »Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce “ya kamata” Babban Bankin kasa (CBN) ya sake duba matsayinsa na haramta amfani da kuɗin intanet
Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce “ya kamata” Babban Bankin kasa (CBN) ya sake duba matsayinsa na haramta amfani da kuɗin intanet a ƙasar wato cryptocurrency. A farkon watan Fabarairu ne CBN ya haramta amfani da kuɗaɗen bisa dalilai na tsaro, yana mai cewa “ana amfani da su …
Read More »Hadimin Gwamna Ganduje na jihar Kano, Salihu Yakasai, ya bukaci gwamnatin APC ta shawo kan ta’addanci ko kuma tayi murabus.
Hadimin Gwamna Ganduje na jihar Kano, Salihu Yakasai, ya bukaci gwamnatin APC ta shawo kan ta’addanci ko kuma tayi murabus. A wallafar da Yakasai wanda aka fi sani da Dawisu yayi a shafinsa na Twitter bayan samun labarin satar ‘yan matan daga makarantar Jangebe, ya bukaci gwamnatin APC da ta …
Read More »Gwamnatin jihar Zamfara ta ce bata san adadin dalibai matan da aka sace daga makarantar gwamnatin mata na GGSS Jangebe ba.
Sai dai a hannu guda Gwamnatin jihar Zamfara ta ce bata san adadin dalibai matan da aka sace daga makarantar gwamnatin mata na GGSS Jangebe ba. Rahotanni sun ce an sace dalibai sama da 300 ne. Kwamishanan labaran jihar Zamfara, Alhaji Sulaiman Tunau Anka, ya bayyana cewa zuwa yanzu ba’a …
Read More »Iyaye da kuma ‘yan uwan ɗaliban da aka sace a makarantar sakandare ta GGSS Jangebe a Jihar Zamfara sun bi sawun ‘yan bindigar cikin daji.
Iyaye da kuma ‘yan uwan ɗaliban da aka sace a makarantar sakandare ta GGSS Jangebe a Jihar Zamfara sun bi sawun ‘yan bindigar cikin daji. Wasu daga cikin iyayen sun shaida wa BBC Hausa cewa sun yanke shawarar bin sawun yaran nasu ne da zummar ceto su daga hannun miyagun. …
Read More »Gwamnan Jihar Neja Abubakar Sani Bello ya koka kan abin da ya kira “rashin taimako” daga Gwamnatin Tarayya
Gwamnan Jihar Neja Abubakar Sani Bello ya koka kan abin da ya kira “rashin taimako” daga Gwamnatin Tarayya game da yunƙurin ceto ɗaliban makarantar Kagara da aka sace a jihar. Gwamnan ya koka cewa babu alamun Gwamnatin Tarayya a jihar domin ceto ɗaliban guda 27 da malamansu da ma’aikata 14 …
Read More »Kungiyar Boko Haram ta ɗauki alhakin harin da aka kai Maiduguri babbaan jihar Borno da yammacin ranar Talata.
Kungiyar Boko Haram ta ɗauki alhakin harin da aka kai Maiduguri babbaan jihar Borno da yammacin ranar Talata. A wani bidiyo da BBC ta gani, wani mutum da ke iƙirarin shi ne shugaban ƙungiyar Abubakar Shekau ya nuna jin dadinsa game da kai harin da ya ce sun samu nasara. …
Read More »Ministar Kudi da Tsare-tsaren tattalin Arzikin Kasa, Zainab Ahmed Shamsuna, ta yi karin haske…
Ministar Kudi da Tsare-tsaren tattalin Arzikin Kasa, Zainab Ahmed Shamsuna, ta yi karin haske kan ficewar Najeriya daga matsalar koma-bayan tattalin arziki da ta shiga sakamakon annobar cutar korona da kuma faduwar farashin danyen man fetur a kasuwar duniya. Sai dai ta ce ko da ya ke tattalin arzikin ya …
Read More »Wata babbar kotun jiha da ke zama a Owerri, ta bada umarnin kwace dukkan kadarorin da ake zargin tsohon gwamna Rochas Okorocha da mallaka…
Wata babbar kotun jiha da ke zama a Owerri, babban birnin jihar Imo ta bada umarnin kwace dukkan kadarorin da ake zargin tsohon gwamna Rochas Okorocha ya mallaka ba ta halas ba yayin da yake kujerar gwamnan jihar daga 2011 zuwa 2019. Mai shari’a Fred Njemanze ya bada umarnin bayan …
Read More »