Labarai

Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta yi holen mutum 48

Rundunar yan sandan kasar nan ta yi holen mutum 48

Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta yi holen mutum 48 da ta ce ta kama bisa zargin aikata laifukan da suka shafi fashi da garkuwa da mutane da laifuka ta intanet da kuma satar shanu. Haka nan, rundunar ta yi nasarar ƙwace bindigar AK-47 guda huɗu daga waɗanda take zargin, …

Read More »

Rundunar yan sanda a jiharnan tace ta Kama mutane 77…

CP Samaila Shuaibu Dikko

Rundunar yan sanda a jiharnan tace ta Kama mutane 77 wadanda ake zargi da aikata laifuka daban-daban yayin yajin aikin kwana biyu da yan adaidaita sahu suka gudanar a jihar Kano. Kwamishinan yan sanda na jihar Kano CP Sama’ila Shu’aibu Dikko shine ya bayyana hakan yayin  ziyarar gabatar dakai ga …

Read More »