Recent Posts

DADIYATA BAYA HANNUN MU-DSS

108847021 captdwffure

Hukumar tsaro ta afrin kaya wato DSS ta karyata labarin da ta ce wasu jaridun kasar nan sun wallafa cewa tana tsare da mutum kusan 50 kuma take azabtar da su. Mai magana da yawun Hukumar Dr. peter Afunanya ne ya bayyana haka, inda yace don wasu ‘yan bindiga sun …

Read More »

HISBAH TA KAMA DANSANDA DA YAN MATA A OTAL

Hisbah members

Hukumar Hisbar dai ta bayyana damke wannan Dansanda a lokacin da ta kai samame wani otal, inda ta tarar da wannan dansanda a daki tare da yan mata uku a wani yanayi mai munin gaske.   Cikakken labarin na tafe ta cikin shirin IDON MIKIYA na daren yau Talata 31-12-2019 …

Read More »